
Chelsea da Manchester City zasu fita daga gasar European Super League
Kungiyar Chelsea ta bayyana cewa zata fita daga gasar European Super League bayan da masoyanta suka gudanar da zanga zanga a wajen filin kungiyar gami da wasan su da Brighton a gasar Premier League.
Itama kungiyar Manchester City ta bayyana cewa bata so ta kasance a cikin gasar ta Super League ba, kuma zata fita daga gasar kamar ta bayyana a yammacin ranar talata.
A ranar lahadi ne kungiyoyi 12 suka kaddamar da wannan gasa wanda suka hada da Manchester City, Manchester United, Liverpool, Chelsea, Arsenal da Tottenham da dai sauran su. Kuma tun bayan gabatar da gasar ake ta cecekuce akan kafa ta.
Chelsea and Manchester City to leave European Super League
Chelsea, whose fans protested against the planned breakaway league outside Stamford Bridge ahead of Tuesday's Prem...