Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1005 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 144,521 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1005 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-204
Kwara-155
Oyo-124
Plateau-80
FCT-75
Edo-56
Osun-48
Ondo-41
Kaduna-40
Rivers-40
Taraba-35
Borno-32
Ekiti-21
Ogun-20
Kano-14
Bayelsa-8
Delta-7
Bauchi-3
Jigawa-2144,521 confirmed
118,866 discharged
1,734 deaths pic.twitter.com/z7HOygz837— NCDC (@NCDCgov) February 12, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 118,866 a kasar baki daya.