Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,131 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 142,578 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1,131 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-297
FCT-194
Kaduna-83
Kano-59
Oyo-58
Taraba-53
Imo-52
Osun-47
Plateau-45
Edo-43
Akwa Ibom-42
Rivers-42
Ogun-29
Kwara-24
Benue-21
Nasarawa-16
Ekiti-7
Bauchi-6
Delta-6
Bayelsa-4
Sokoto-2
Gombe-1 pic.twitter.com/2hOk8moJKZ— NCDC (@NCDCgov) February 10, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 116,947 a kasar baki daya.