Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,633 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 118,138 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1,633 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-498
Plateau-214
FCT-176
Rivers-99
Kaduna-98
Edo-87
Anambra-86
Akwa Ibom-50
Osun-47
Kano-40
Oyo-40
Kwara-39
Ebonyi-28
Niger-28
Taraba-28
Ogun-27
Ondo-21
Ekiti-12
Katsina-7
Borno-6
Delta-2120,602 confirmed
95,901 discharged
1,502 deaths pic.twitter.com/UNp0NH2lzS— NCDC (@NCDCgov) January 23, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 94,150 a kasar baki daya.