Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1867 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 107,345 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
1867 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-713
Plateau-273
FCT-199
Kaduna-117
Oyo-79
Enugu-58
Ondo-53
Kano-49
Sokoto-43
Ogun-37
Osun-37
Nasarawa-36
Rivers-28
Benue-24
Delta-24
Niger-24
Gombe-18
Edo-15
Taraba-12
Bayelsa-10
Ekiti-9
Borno-6
Zamfara-2
Jigawa-1 pic.twitter.com/8PLcOHLcJ4— NCDC (@NCDCgov) January 15, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 84,535 a kasar baki daya.