Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 542 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 146,184 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
542 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-99
Kwara-91
Ebonyi-48
Ogun-44
Kaduna-42
Oyo-33
Ondo-25
FCT-24
Kebbi-23
Osun-20
Ekiti-17
Nasarawa-12
Imo-11
Delta-10
Gombe-9
Kano-8
Katsina-7
Rivers-7
Edo-5
Plateau-4
Bauchi-3152,616 confirmed
129,300 discharged
1,862 deaths pic.twitter.com/0fmdxwEWtU— NCDC (@NCDCgov) February 22, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 120,838 a kasar baki daya.