fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Da Dumi Dumi: Varane na son canja sheka daga kungiyar Real Madrid

Tauraron dan wasan baya na kungiyar Real Madrid, Rafeal Varane nada ra’ayin canja sheka a kasuwar yan wasa mai zuwa, bayan daya buga wasanni 335 a kusan shekaru 10 daya shafe na take leda a kungiyar zakarun La Ligan.

Manema labarai na Sport ne suka bayyana cewa dan wasan bashi da ra’ayi sosai akan sabunta kwantiraki a kungiyar zakarun gasar La Ligan, yayin da yanzu yake da kasa da watanni 18 a kwantirakin shi na Real Madrid.

Wanda hakan zai sa ya tilastawa Madrid saurar mai kwantiraki daga wasu kungiyoyin. Rahoton ya kara da cewa dan wasan mai shekaru 27 na so ya canja sheka domin ya buga sabuwar gasa bayan daya lashe kofuna 18 a kungiyar Real Madrid.

Kuma ana sa ran cewa kungiyar Manchester City, Manchester United, Chelsea da kuma Bayern Munich ne zasu bukaci siyan dan wasan.

Rafeal Varane wants Real Madris exit

Raphael Varane is reportedly interested in securing a transfer away from Real Madrid during the summer transfer window.

The 27-year-old has enjoyed a legendary career at the Bernabeu, making 335 appearances during his near decade-long period at Los Blancos.

However, according to Sport, the World Cup winner has little interest in penning a new contract with the La Liga champions.

The France international has just under 18 months remaining on his current deal, leaving Real in a position where they will have to consider offers for his signature.

The report suggests that Varane wants to take on a new challenge having already won 18 pieces of silverware at his current club.

Manchester UnitedManchester CityChelsea and Bayern Munich are all likely to hold an interest in the centre-back.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *