fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Da Duminsa: An sace Dalibai mata 300 a jihar Zamfara

‘Yan Bindiga sun sace dalibai mata 300 a jihar Zamfara.

 

An sace dalibanne a Jangebe dake Talatar Mafara a jihar Zamfara da Misalin Karfe 2 na daren daua gabata.

 

‘Yan Bijilante sun yi kokarin ganin sun hana ‘yan Bindigar sace daliban amma suka kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *