fbpx
Monday, March 8
Shadow

Da Duminsa: Jihar Oyo ta saka dokar hana zirga-zirga saboda fadan da ya barke tsakanin Yarbawa da Hausawa

Gwamnatin jihar Oyo ta saka dokar hana zirga-zirga a a yankin Shasha na karamar hukumar Akinyele dake jihar.

 

Hakanan kuma ta kulle kasuwar har abinda hali yayi sanadiyyar fadan da ya barke tsakanin Hausawa da yarbawa a jiya, Juma’a.

 

Sakataren gwamnatin jihar, Taiwo Adisa ya bayyana cewa, dokar zata fara aiki ne daga 6 zuwa 7 inda yace a kiyaye duk wanda aka kama yana kokarin tana fitina doka zata yi aiki akansa.

“His Excellency, Governor Seyi Makinde has directed the immediate closure of Shasha market indefinitely following reports of a breach of peace in the area.
“The governor has also approved the imposition of a curfew on Shasha. It will run from 6 p.m. to 7 a.m.
“Residents of the affected area are enjoined to go about their legitimate businesses within the hours stipulated by the law.
“Anyone caught disrupting the peace of the community will be made to face the wrath of the law.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *