fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Da Duminsa: Kwanannan Gwamna Wike zai koma APC

Tsohon Gwamnan jihar Abia wanda kuma a yanzu shine Bulaliyar majalisar dattijai, Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa nan gaba kadan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike zai koma APC.

 

Kalu ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai bayan da gwamna Wike ya zagaya dashi jihar ya nuna masa irin ayyukan raya kasa da yayi.

 

Kalu ya jinjinawa Gwamna Wike kan ayyukan raya kasar da yakewa jama’arsa jnda yace kuma sun kwashe kusan dare suna tattaunawa inda ya jawo hankalin gwamnan zuwa APC.

 

Yace kuma yana tsammanin kwanannan zai koma jam’iyyar saboda mutanen juhar Rivers su kara amfana da ayyukan gwamnatin tarayya.

 

“He [Wike] is a man needed by us in the APC, it is my belief that a messiah can come from anywhere.

“I urge the Governor to partner with the APC, I discussed with him all through the night to find a common ground with the APC, I believe that very soon it shall come to reality.

 

So I urge Governor Wike to soft pedal on our party, humans can switch from one party to another which is human behavior in Africa.

“I appeal to him to partner with us so that the good people of Rivers can benefit more from the Federal Government of Nigeria,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *