fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan kasuwar Arewa sun amince su ci gaba da kai Abinci kudu

‘Yan kasuwar Arewa karkashin kungiyar masu safarar kayan abinci da Nama AUFCDN sun amince su janye yajin aikin da suke ha kai abinci zuwa kudu.

 

Sun bayyana amincewar ne a wata ganawa da suke a Abuja.

 

Wani dan kungiyar, Abdullahi Tom ya bayyanawa Daily Trust haka inda yace cikin wanda suka nemi a janye yajin aikin hadda gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *