February 16, 2021 by hutudole A halin yanzu, Boko Haram sun kaddamar da hari a garin Baymari dake jihar Yobe. Garin Shine ya hada Gashua-Gaidam-Yunusari-Damaturu. Eonsintelligence ta ruwaito wannan Rahoto amma babu cikakken bayani. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×