fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Da Duminsa:Akwai Yiyuwar a sako dalibai mata na Jangebe a yau

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa tattaunawa ta yi nisa tsakanin Gwamnatin jihar Zamfara da ‘yan Bindigar da suka sace daliban Jangebe.

 

Wata Majiya a kusa da Gwamnatin ta bayyana cewa ana tsammanin a yau, Lahadi Daliban zasu koma gida daga hannun wanda suka sacesu.

 

Majiyar ta bayyana cewa har an kai motocin da zasu dauko daliban sama da 300. Saidai duk da haka, jami’an tsaro sun ce ba zasu daina aikin neman daliban ba, kamar yanda Punchng ta bayyana.

As I am speaking to you now (Saturday), vehicles have been arranged for their evacuation to Gusau town, the state capital,” the source said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *