February 15, 2021 by hutudole Cibiyar kasuwancin Duniya dake Geneva ta tabbatar da ‘yar Najeriya, Ngozi Okonjo Iwaela a matsayin sabuwar Darakta Janar dinta. A yaune sanarwar hakan ta fito a wajan taron Hukumar. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×