fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Da Duminsa:Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin Boko Haram na sake kai hari Marte

Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin kungiyar Boko Haram na sake kai hari Marte da yammacin yau.

 

Rahoton yace an kashe ‘yan Boko Haram din da yawa inda kuma aka kwato makamai da dama.

 

Sojojin sun mamayi Boko Haram dinne inda suka afka musu a harin kwantan Bauna suka musu kisan kare dangi.

 

BREAKING: The Nigerian Troops this evening foiled another BokoHaram attack on Marte town, in Borno State. Several insurgents killed, while arms and ammunition were recovered. The special forces soldiers laid a successful ambush on insurgents mounted on motorcycles & gun trucks.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *