fbpx
Saturday, March 6
Shadow

Da yammacinnan, ‘Yan Bindiga sun kai hari kauyen Rubo jihar Naija inda suka sace mata 2

‘Yan Bindiga akan babura 4 dake dauke da mutane 2 kowannen su kuma rike da bindigar AK47 sun kai hari kauyen Rubo dake karamar hukumar Rafi ta jihar Naija.

 

Sun sace wasu mata 2, Kande Komo da kuma Asabe Tsoho, Kamar yanda wata majiyar tsaro ta shaidawa Hutudole.

 

Yan Bindigar sun kuma karasa kauyen Ashiwa amma ba’a san me ya faru acan ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *