fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Dole shuwagabanninmu su kiyaye kalaman da suke yi, Abin takaici ne Ance akwai hadin kan kasa amma an hanamu abinci>>Kungiyar kare muradun Inyamurai, Ohanaeze

Shugaban kungiyar Ohanaeze Indigbo reshen jihar Cross-River,  Cheif Ugoji Uwabueze ya bayyana cewa, ya kamata kudu ta tashi tsaye wajan samarwa kanta Abinci musamman ganin yanda Arewa ke musu barazanar daina kai abinci yankin.

 

Ya bayyanawa mutane hakane a wajan wani taro da aka yi a Calabar inda yace ana ta maganar hadin kai amma gashi an dakata da kai musu abinci, wannan abin takaici ne.

 

Yace dole su jawo hankalin shuwagabannin yankinsu su kiyaye kalaman da suke fada dan kuwa kowa nada rawar da zai taka wajan samar da tsaro.

 

Yace ya kamata kowa daga kudu da Arewa su dauki hadin kan sa da muhimmanci, kowa na da damar yin rayuwa a cikin kasar.

 

Yace ko da sun ce ba zasu ci naman shanu ba dole Wannan Lamari zai sa kayan Abinci su yi tsada sosai.

 

“It is unfortunate that in a country where we fought for our unity, where we say our motor has to do with unity and whatever we call diversity, one person said they will not bring food to the south; it is a very sad mark in the unity of this country.

“And that is why we must appeal to our leaders to be a little more careful with their utterances. We think that everybody must contribute to the unity of this country.

 

“If you sell cattle, we allow you to sell, if you sell tomatoes, we allow you to sell, whatever the difference, are issues that Nigerian leaders can sit together on a round table and resolve but unfortunately you found those our leaders making those utterances.

“So we want to appeal to both the south and the north, see the unity of this country as very important and very primary. All of us still have the right to live in this country which is ours.”

 

Our people should begin to look inward especially for leaders to see how they can intensify some of the things that we bring from outside that can cushion the effect of whatever the blockage might cause.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *