fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Duk jihar da ake sace dalibai kamata yayi kowa ya fito a yi ta Zanga-zanga>>Farfesa Wole Soyinka

Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa daga yanzu duk jihar da ake sace Dalibai, Kamata yayi kowa ya fito a yi ta Zanga-zanga.

 

Ya bayyana cewa jihohi Makwabta ma kamata yayi su fito a yi ta wannan zanga-zanga dasu.

 

Ya bayyana hakane a wajan wata Karammawa da aka masa a jihar Ogun. Yace Gwamnatocin Jihohi dana tarayya sun gaza, sun baiwa ‘yan Najeriya kunya.

 

He said, “I think we are reaching the point where, in any state, where any child is kidnapped, that state should shut down completely. And other states, in solidarity, should at least shut down some of their activities.  It sounds extreme but, we don’t know what else one can propose at this particular time.Yes, life must go on but even those activities will generate and enhance our very existence.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *