fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Duk Labarai

An kama mutane 4 a Adamawa kan zargin garkuwa da mutane da kwacen kudi

An kama mutane 4 a Adamawa kan zargin garkuwa da mutane da kwacen kudi

Tsaro
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Adamawa ta cafke wasu mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da wasu mutane tare da karbar kudi daga wasu. Rundunar 'yan sanda wacce ta bayyana hakan a wata sanarwa ga manema labarai a ranar Laraba, ta ce ta kwato kudi N86,000, bindigogi guda uku, wasikun barazana, wayoyin hannu da kuma katin SIM daga wadanda ake zargin. “A ranar 9/4/2021 da 11/4/2021 Jami’an rundunar da ke hade da bangaren Gombi, sun sami korafi daga wasu mazauna kauyukan Wuro Garba da Lugga na karamar hukumar Hong cewa sun samu wasiku daban daga masu barazanar cewa a biya Miliyan daya kowannensu ko kuma a sace su, ”in ji sanarwar‘ yan sanda. Sanarwar wacce ta samu sanya hannun jami'in hulda da jama'a na 'yan sanda, Suleiman Nguroje, ta kara da cewa bincike ya kai ga cafk...
Yan bindiga sun kashe babban limamin gari tare da wani mutum a jihar Zamfara

Yan bindiga sun kashe babban limamin gari tare da wani mutum a jihar Zamfara

Tsaro
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin‘ yan fashi ne, a ranar Litinin, sun kai wani mummunan hari a kan al’ummar Kwangwami da ke cikin Karamar Hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara, inda suka kashe Babban Limamin, Alhaji Liman Auwalu na masallacin Juma'a na Kwangwami da kuma wani dan gari daya. A cewar mazauna kauyen, 'yan fashin sun lalata gonaki da dama tare da yin awon gaba da shanu da sauran kaddarorin mazauna kauyen. A cewar wani shaidar gani da ido, wani mai suna Ibrahim Kwangwami, ‘yan fashin sun mamaye yankin da yawansu a kan babura inda suka fara harbi lokaci-lokaci. Jaridar DAILY POST ta tattaro cewa harsashi ya sami babban limamin, Alhaji Liman Auwalu yayin da dayan wanda aka sani da Hamisu Bako aka harbe shi a gonarsa. Lokacin da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘y...
An bayar da Shawarar a rika aure tsakanin Kirista da Musulmai dan gujewa raba Najeriya

An bayar da Shawarar a rika aure tsakanin Kirista da Musulmai dan gujewa raba Najeriya

Tsaro, Uncategorized
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Muhammad ya bayyana cewa zai gabatar da shawara da masana suka bayar a Kaduna dan kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya ga majalisar zartaswa.   Yace daya daga cikin shawarwarin da aka bayar dan gujewa raba Najeriya shine a rika aure tsakanin Jinsi da kuma addinai daban-daban.   Ya bayyana cewa kamata yayi Yarbawa su rika auren Inyamurai, Itsekiri da  Hausawa ma su yi aure, yace idan aka yi irin wannan aure da wuya a raba Najeriya.   “Christians are encouraged to marry Muslims, Itsekiri should marry Hausa, Yoruba should marry Igbo, when you have that kind of intermarriage, it becomes more difficult to break the country.” NAN    
Bidiyo: Kalli yanda Budurwa ta kunyata Saurayinta a bainar jama’a bayan kamashi da kanwarta, ta kwace waya, takalmi da sauran kayan data sai masa

Bidiyo: Kalli yanda Budurwa ta kunyata Saurayinta a bainar jama’a bayan kamashi da kanwarta, ta kwace waya, takalmi da sauran kayan data sai masa

Uncategorized
Wata budurwa ta fallawa Saurayinta Mari ta kuma kwace takalmi da bel da wayar hannu data sai masa.   Ta mai wannan rashin mutunci ne bayan kamashi da kanwarta suna soyayya a bainar jama'a.   Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.   https://twitter.com/MustaphaOlatu19/status/1384767150339108866?s=19  
Ƙungiyoyin Ingila sun janye daga European Super League

Ƙungiyoyin Ingila sun janye daga European Super League

Uncategorized, Wasanni
Kungiyoyi shida da ke buga wasan Firimiyar Ingila da ke cikin sabuwar gasar da aka ƙirkira ta European Super League sun sanar da janyewa daga gasar. Arsenal da Liverpool da Manchester United da Tottenham su bi sahun Chelsea da Man City, da suka sanar da janyewarsu tun da fari. Barazanar kafa gasar ta manyan ƙungiyoyin Turai ta ja hankali tare da martani daga hukumomin ƙwallon ƙafa da shugabannin Turai. Gasar da aka ƙirƙira a ranar Lahadi,jagoran gasar ya ce zai duba yadda zai sake sabunta shirin. Hukumar kwallon kafa ta Uefa ta yi maraba da matsayin kungiyoyin. Manyan kulob mafi arziki 12 a Ingila da Sifaniya da Italiya da suka ɓalle domin kafa wannan league din sun sha Allah wadai daga magoya bayansu da gwamnatoci. Shugaban Uefa ya yi alƙawalin haɗa kan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafar ta...
An shiga rudani yayin da ake rade-radin mutuwar dan Shugaban kasar Chadi

An shiga rudani yayin da ake rade-radin mutuwar dan Shugaban kasar Chadi

Uncategorized
An shiga Rudani a kasar Chadi yayin da ake rade-radin cewa, an kashe dan Marigayi Shugaban kasar Chadi watau Mahamat Derby.   An fara rade-radin ne a shafukan sada zumunta inda kuma daga baya kafafen yada labaran kasar suka dauka.   BBC ta ruwaito cewa an ji harbe-harbe a cikin fadar Shugaban kasar. Ana tsammanin lamarin ya farune Saboda raahin jituwa da ta kaure ka wamda zai gaji Idris Derby.   Saidai wata kafar yada labarai ta kasar Tchadinfos ta ruwaito wasu Majiyoyi na musanta lamarin. Amma wata majiya, daga kafar Toubou Media ta bayyana cewa dan Shugaban kasar ya ji raunine a tashin jituwar. Marigayin ya auri mata da yawa inda yake da 'ya'ya da ba'a kai ga tantance yawansu ba.
Majalisa na kokarin ganin an rage farashin Siminti

Majalisa na kokarin ganin an rage farashin Siminti

Uncategorized
Majalisar tarayya ta fara wani yunkuri da zai kai ga rage farashin Siminti a Najeriya. Majalisar ta jawo hankalin Gwamnatin tarata ta sassauta dokar kafa masana'antu dan a samu masu saka jari a bangaren.   Hakan na zuwane bayan da Sanata Ashiru Oyelola Yisa ya gabatar da kudiron a gaban majalisar.   Majalisa ta nemi da gwamnati ta sassauta Haraji a bangaren ta yanda za'a samu masu saka hannun jari na gida su shiga harkar.
Edo spends 6b on primary Education infrastructure, distributes 7m materials

Edo spends 6b on primary Education infrastructure, distributes 7m materials

Breaking News
Governor Godwin Obaseki has revealed that not less than N6b including counterpart funding have been spent in providing infrastructure for public primary schools in Edo state in the last three years. This was disclosed by the Chairman, State Universal Basic Education Board, Dr Joan Oviawe on Tuesday at an interaction with the media to signal the third year anniversary of the launch of EdoBEST (Edo Basic Education Sector Transformation) where she said not less than seven million education materials including text books and others have been distributed to students. She said “What has been out into the reform efforts by the Governor Godwin Obaseki administration is unquantifiable in terms of human and material resources but the key thing is the effort that has been put in because the gov...
Kalli yanda Wani dan Najeriya ya makale tayar jirgin sama aka tafi dashi kasar Netherlands, amma kamin aje ya mutu

Kalli yanda Wani dan Najeriya ya makale tayar jirgin sama aka tafi dashi kasar Netherlands, amma kamin aje ya mutu

Tsaro
An gano gawar wani mutum da ya makale a tayar jirgin sama daga Legas zuwa Amsterdam's Schiphol Airport dake kasar Netherlands.   An gano gawar ne kamar yanda Hukumomin kasar suka bayyana bayan da jirgin ya isa kasar. Ana yammanin dai ya makalene dan a tafi dashi.   Saidai duk da haka mahukuntan kasar sun bayyana cewa, zasu fara bincike akan lamarin. "We are investigating the discovery of a body in the landing gear of an airplane that arrived from Lagos (Nigeria)," , Royal Military Police tweeted on Tuesday, adding that the Schiphol airport police unit and forensic investigators were working on establishing the person's identity and cause of death.
Akwai makarantu 62,000 da za’a iya kaiwa Hari a Najeriya>>Minista Kudi

Akwai makarantu 62,000 da za’a iya kaiwa Hari a Najeriya>>Minista Kudi

Siyasa, Uncategorized
Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa, akwai makarantu 62,000 da suke cikin hadarin kai musu hari a Najeriya.   Ta bayyana hakane ranar Talata a wajan wai taro da aka tattauna yanda za'a ciyar da makarantun Najeriya gaba a Abuja.   Zainab ta bayyan cewa zasu samar da yanayin karatu me kyau ga daliban kuma zasu hada hannun da bangaren masu zaman kansu dan dan cimma wannan manufa. “62,000 schools are physically porous and this is a very large number. This is not to say that building a fence actually stops abductions. “We must also educate children, teachers and communities and put alarm systems in place. Like the head of civil defence says, educate the communities to know what to expect and identify telltale signs of abduction. “We will come ...