fbpx
Friday, March 5
Shadow

Duk Labarai

Diyar sarkin musulmi, Fatima Sa’ad Abubakar ta kammala karatu daga wata jami’ar kasar Ingila

Diyar sarkin musulmi, Fatima Sa’ad Abubakar ta kammala karatu daga wata jami’ar kasar Ingila

Uncategorized
Diyar sarkin musulmi, Fatima Sa'ad Abubakar ta kammala karatunta na jami'a a wata makarantar dake kasar Ingila kwanannan, kuma mahaifinnata, sarkin musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar da sarkin kano Muhammad Sanusi na II sun halarci wajen bikin gama karatun nata. Saidai wasu da sukayi sharhi akan hotunan da aka dauka sun bayyana cewa be kamata ace diyar sarkin musulmi a rika ganinta babu hijabiba. Munawa Fatima fatan Alheri, Allah yasa kuma karatun nata ya amfaneta da al'umma baki daya.
Kare na samun kulawar da mutane basa samu

Kare na samun kulawar da mutane basa samu

Uncategorized
A kasar Amurka, karnuka na samun irin kulawar da wasu mutanen basa samunta, anyi kiyasin cewa a shekarar data gabata, masu son da kiwon dabbobin gida, irin su mage da kare dadai sauransu sun kashe zunzurutun kudi dalar Amurka biliyan shida wajen kula dasu.  Akwai guraren da ake kai karnukan dansu shakata, kuma a kula dasu yanda ya kamata, akwai wani hotal din karnukan da ake kai kare dan gata ya kwana cikin annashuwa, za'amai yankan farcensi, a gogesu a sakamusu wani mai da zaisa su rika sheki, akwai gurin ninkaya/wanka na musamman a gurin, haka kuma ana wankemusu  hakoransu, a musu tausa. Idan aka kai kare daki, ya kasa yin barci, akwai ma'aikacin hotal din da aka ware na musamman da zai je ya debemishi kewa har ya kamu da barci ko kumama sai gari ya waye, haka kuma akwai...