fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Fadan Sasa, Jihar Oyo bana Kabilanci bane>>Gwamna Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Bagudu wanda yana daya daga cikin gwamnonin Arewa 4 da suka tashi zuwa jihar Oyo dan ganewa idanunsu lamarin rikicin Sasa ya bayyana cewa Rikicin bana kabilanci bane.

 

Ya zargi masu amfani da shafukan sada zumunta danzuzuta wutar Rikicin, inda yace wasu bata garine suka yi amfani da lamarin da tana fitina sannan suka yi sata.

 

Yace rikicin ya farane bayan da wani me tura baro ya zubar da Tumatur a kofar wani shago, wanda yace hakan abune da ya saba faruwa a kasuwanni.

 

Yace kuma akwai maganar rikicin Shugabanci dama da yake a Kasuwar. Yace a yanzu dai hankula sun kwanta sannan babu wani rikici dake faruwa a Oyo.

 

At Shasha Market, we saw the destruction, but more than the destruction was the regrettable loss of lives that were caused by an unfortunate and condem­nable spontaneous response to emotions.

“Everyone in the commu­nity recognised that two is­sues led to the crisis.

“First, there had been con­tention over the leadership at Shasha Market.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *