fbpx
Monday, June 14
Shadow

Farashin man Fetur ya kara tashi a kasuwannin Duniya inda ake tsammanin ‘yan Najeriya zasu fara sayenshi a sama da Naira 200

Farashin tataccen man fetur din da ake shigo dashi daga kasashen waje zuwa Najeriya ya kara tashi sama zuwa 186.33 kan farashin da ake baiwa ‘yan kasuwa a Sari.

 

Da wannan karin farashin ana tsammanin wanda mutanen gari zasu rika saye zai kai 209.33, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

 

Farashin gangar Man fetur a Kasuwannin Duniya ya tashi zuwa Dala 63.96.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *