fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Femi Fani Kayode ya karyata Gwamna Zulum kan cewa akwai Kiristoci a Boko Haram

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa ba gaskiya bane maganar gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum na cewa akwai Kiristoci a cikin Boko Haram.

 

Ya bayyana ta shafinsa na sada zumunta cewa, babu kiristan da zai shiga kungiyar dake son ganin ta kawo karshen addinin na Kiristanci.

”The allegation that there are Christians in Boko Haram by Gov. Zulum of Borno state is a lie from the pit of hell. No real Christian will be in the ranks of an Islamic terror group whose objective is to wipe Christianity off the face of the earth. I have lost respect for Zulum.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *