fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Graphic: Hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram da yawa da Sojojin Najeriya suka kashe a harin da suka kai musu

Sojojin Najeriya sun kaiwa Boko Haram hari a garin Marte dake jihar Borno inda suka kashe ‘yan kungiyar da dama.

 

Sojojin kasa dana Sama ne suka yiwa Boko Haram Luguden wutar. Banda Marte kuma Sojojin sun yi irin wannan kisan na ‘yan Boko Haram a garuruwan Kerenoa, Chukun Gudu, Duma Kura, Duma Gana, da wasu sauran Kauyuka a Borno.

 

Hakanan sojojin sun lalata motocin yakin Boko Haram da kuma kwace makamai da dama.

 

Nigerian Troops supported by Air Task Force & MNJTF have successfully cleared insurgents from Marte, Kerenoa, Chukun Gudu, Duma Kura, Duma Gana & other villages in Borno State. Several terrorists neutralized, gun trucks destroyed, & large cache of weapons recovered.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *