Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewa ta haramta Almajirci da Chaba a jihar.
Gwamna Bala Muhammad ne ya bayyana haka inda yace gwamnonin Arewane suka amince da hana Almajircin a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19.
Gwamnan ya kara da cewa hakan ba zai shafi makarantun Islamiya ba.
Ba daidai bane