fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Gwamnatin tarayya ta amince ta biyamu diyyar Biliyan 4.7 shiyasa muka janye yajin aiki>>’Yan Kasuwar Arewa

‘Yan kasuwar Arewa karkashin kungiyarsu ta masu kai shanu da abinci kudu, AUFCDN sun bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta amince da bukatunsu shiyasa suka janye yajin aikin.

 

Shugaban Kungiyar, Muhammad Tahir ya bayyana cewa, sun tattauna da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kuma ya basu tabbacin gwamnati zata biya musu bukatunsu.

 

Yace kuma an musu alkawarin baau damar yin kasuwanci ba tare da fargaba ba.

 

All the stakeholders and members of AUFCDN in our nationwide strike are glad we achieved what we wanted to achieve. Since the Governor of Kogi state, Yahaya Bello begged us on behalf of the Federal Government of Nigeria, we agreed to call off the nationwide strike today.

“They agreed to pay the compensation and call off any multiple taxation on federal highway and allow us to engage in our business activities peacefully nationwide.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *