fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Gwamnatin tarayya ta canja tsarin aikin Titin Abuja zuwa Kano daga gyara zuwa sabon gini

Kwamitin zartaswa na gwamnatin tarayya ya canka tsarin aikin titin Abuja zuwa Kaduna da Kano.

 

A baya an bayar da aikin ne kan gyaran Titin amma a yanzu an canja zuwa gina sabo. Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka.

 

The FEC has approved a change in scope of contract for Abuja-Kaduna-Kano Expressway, from the rehabilitation contract previously awarded, to a full reconstruction, with provisions for trailer parks, tow stations, side-lanes, weighbridges, HM Babatunde Fashola disclosed, today.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *