fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Gwamnatin tarayya ta kulle Asusun ajiyar me korar Fulani, Sunday Igboho, inda yace a bide masa ko kuma ya shirya zanga-zanga ta ban mamaki

Dan rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Igboho ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta kulle masa Asusun ajiyarsa na banki.

 

Ya bayyanawa Vanguard cewa an kulle Asusun Ajiyar nasa ne saboda korar fulani da kuma wasu kudin tallafi da ake tara masa.

 

Yace shi ba shi yace a tara wadannan kudin tallafi ba kuma bashi da bukatarsu dan haka gwamnati ta bude masa asusun ajiya. Yace idan ba’a bude ba to lallai akwai yiyuwar yin wata gagarumat zanga-zanga.

“They have frozen my bank accounts because I am fighting a just course. I know Yoruba people are behind me.

“I will not relent. I must achieve my aims by putting an end to criminalities in Yorubaland.

“If they refuse to release my accounts, there will be serious protests across the South-West.

“Yes, the Yoruba are living in fear. They are afraid that the killer-herdsmen might attack them.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *