fbpx
Friday, March 5
Shadow

Gwamnatin tarayya zata zare hannunta ta baiwa Daidaikun mutane damar gina titi

A sabuwar dokar da zata baiwa Kamfanoni da ‘yan kasuwa damar ginawa da kula da titunan Najeriya,  an baiwa daidaikun mutane wannan damar.

 

Hakan na kunshene a cikin tsarin da gwamnatin ke shirin mikawa ‘yan kasuwa kula da wasu Manyan titunan kasarnan.

 

Tsarin na karkashin ma’aikatar Ayyuka da gidaje ne wanda kuma an ware tituna 12 da za’a mikawa ‘yan kasuwar.

 

Tsarin zai baiwa ‘yan kasuwar damar mayar da kudinsu hadda riba akam abinda suka kashe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *