fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Gwanayen Addu’a sun je gurin Gwamna Yahaya Bello inda suka masa addu’ar nasara a takarar shugaban kasa ta 2023

Wasu gwanayen Addu’a sun kaiwa Gwamnan jihar Kogi,  Yahaya Bello ziyara inda suka masa addu’a a takarar shugaban kasa da yake son yi a shekarad 2023.

 

Masu addu’ar sun fito ne daga Kingdom of Fathers and Mothers Global College of Bishops and Clergies. Sun kuma jinjinawa Gwamnan kan matakin da ya dauka akan cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Archbishop Dr. Peter Ogareki ne ya jagoranci gwanayen addu’ar. A jawabinsa yayin ganawar tasu, Gwamna Yahya Bello ya bayyana cewa, zai ci gaba da samar da tsaro a jihar tasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *