fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hadarin mota ya lakume rayukan mutum 4 a Onitsha

Lamarin dai ya faru a garin Onitsha a ranar laraba inda wata babbar mota tabi takan wasu Mata dake kan tafiya akan hanya lamarin da ya janyo rasa ransu.

Jami’ar hulda da Jama’a na hukumar kiyaye hadura ta kasa Florence Edor dake jihar ce, ta tabbatar da faruwar lamarin inda ta shaida cewa hatsarin ya faru ne da Misalin karfe 7 na safia.

Rahotanni sun bayyana cewa hadarin motar ya faru ne sakamakon rashin fahimta da Direban ya samu da Jami’an dake karbar Haraji.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *