fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hadimin Gwamnan Kano da Ganduje ya kora ya roki Sanata Shehu Sani ya bashi aiki

Salihu Tanko Yalasai, Tsohon Hadimin Gwamnan Kano da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kora daga aiki saboda sukar gwamnatin shugaba Buhari kan matsalar tsaro ya roki sanata Shehu Sani ya bashi aikin yi.

 

Salihu wanda DSS suka kama amma daga baya aka sakeshi saboda kira da yayi ga shugaba Buhari yayi Murabus kan matsalar tsaro ya bayyana cewa, Sanata Shehu Sani ya bashi aiki dan su tattauna kan zama a gidan yari.

 

Saidai Sanata Shehu Sani yace masa ya kwantar Da hankalinsa yana mataki na farko ne.

 

Salihu yace ashe dai akwai sauran aiki a gabansa.

 

https://twitter.com/dawisu/status/1367372085203460096?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *