fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Hotuna Da Duminsu: Jami’an ‘yansanda sun kama wanda suka fita zanga-zangar SARS karo na 2 a Legas

Jami’an ‘yansanda a jihar Legas sun kama wanda suka fito zanga-zangar SARS a karo na 2 da safiyar yau, Asabar, 13 ga watan Fabrairu.

 

‘Yansandan sun rika bin matasan da gudu suna kamasu tare da sakawa a mota suna tafiya dasu wajan da ba’a sani ba.

 

Matasan sun dawo zanga-zangar ne saboda zarfin rashin hukunta wanda suka kashe masu zanga-zangar watannin da suka gabata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *