Diyar Gwamnan Bauchi, Dr. Hauwa Muhammad ta zama Likita inda aka rantsar da ita da sauran wasu a matsayin Likiyoci cikin kungiyar Likitocin ta Najeriya a ranar Alhamis din data gabata.
Gwamnan da matarsa, Hajiya A’isha Bala Abdulkadir sun halarci wajan bikin kaddamarwar.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: