fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Hotuna: Fallasa, Yanda aka gano Namijin dake aikin gida a matsayin Mace

Wadannan hotunan wani namijine da aka gano wanda yake aikin gida a matsayin ta mace, wani bidiyo dai da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta ya dauki hankula inda aka ga lokacin da ake tirsasawa me aikin gidan cire kayan jikinsa.

 

Ba’adai tabbatar da daga ina ya fito ba.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *