Wadannan hotunan wani namijine da aka gano wanda yake aikin gida a matsayin ta mace, wani bidiyo dai da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta ya dauki hankula inda aka ga lokacin da ake tirsasawa me aikin gidan cire kayan jikinsa.
Ba’adai tabbatar da daga ina ya fito ba.



