Kungiyar Magoya bayan Dan takarar Shugabancin Kasa A tutar Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun bayar da motoci 50 domin ragewa al’umma wahal-halun da ake fuskanata na karancin ababan hawa a jihar Kano sakamakon tsundumar ya jin aikain Matuka baburan A dai-daita sahu.
An Dai ware Motocin ne domin Daukan Dalubai dake karatu zuwa Makarantu su a kyauta.