fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Hotuna: Taron tunawa da tsofaffun Mazan Jiya da aka gudanar a jihar Kano

Wadannan wasu hotunane na Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dakta. Abdullahi Umar Ganduje da Sauran Shugabannin Hukumomin Tsaro yayin Taron Tunawa da Tsofaffin Mazan Jiya wanda aka saba Gabatarwa duk Shekara da ya gudana a ranar Juma’a.

Taron Wanda ya samu halartar shugabanin tsaro a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *