fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hotunan Kifi me hakora Irin na Mutane

Wani Masunci a Florida ta kasar Amurka ya kama wani Kifi me cike da ban mamaki wanda bakinsa ke da Hakora irin na dan Adam.

 

Masuncin me suna Angler Paul Lore san shekaru 33 ya bayyanawa Mirror ta UK cewa abin ya baahi mamaki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *