fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hotunan Wani boka da ya je nunawa Sowore goyon bayan a Kotu

Wani Boka sanye da kayan sihirinsa ya je kotu tare da mawallafin Sahara Reporters,  Omoyele Sowore dan nuna goyon baya a gareshi.

 

Lamarin dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta cece-kuce sosai akai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *