Wasu kananan yara 3 da iyayen su suka zargesu da cewa mayu ne sannan suka yadasu a Eket ta jihar Akwa-Ibom an tseratar dasu.
Wani me aikin jin kai dan kasar Jamus, Anja Ringgren Loven ne ya bayyana haka inda yace daya daga cikin jami’ansu ne suka tseratar da yaran.
