Hotunan Yadda sallar Juma’a ta gudana a Masallacin Harami
by Abubakar Saddiq
Sheikh Bandar Baleelah shine ya gabatar da hudubar Sallar Juma’a a yau a masallacin Harami yayin da Sheikh Ahmed Taleb Hameed ya gabatar da hudubar sallar Juma’a a masallacin Annabi (S A W)
Waso hutunan yadada Sallar ta gudana a massalacin harami.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: