fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Hotunan yanda Nazir Ahmad Sarkin Waka yawa Sanyi tanadi

Tauraron mawakin Hausa Kuma jarumin Fina-finan Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan nasa da ya bayyana cewa yawa Sanyi tanadi na Musamman.

 

Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta wanda kuma ya dauki hankula.

https://www.instagram.com/p/CKW9Pr9pv7Q/?igshid=cqn47v9pczdq

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *