fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Hotuna:Shugaba Buhari na wanke Hannu

Wadannan hotunan shugaban kasa,Muhammadu Buharine a yayin da yake wanke Hannayensa.

 

Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya saka hotunan inda ya bayyana cewa tunda babu maganin Coronavirus/COVID-19 abu mafi a’ala shine mutum ya zauna a Gida ya kuma rika wanke hannu akai-akai.

Ya kara da cewa ga shugaban kasan, Muhammad Buhari yayi jagora kan wanke Hannu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *