fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Idan na zama Shugaban kasa, Zan hana Shan giya in halatta Shan wiwi>>Naira Marley

Tauraron mawakin Kudu, Naira Marley ya bayyana abinda yake da shirin yi idan ya zama shugaban kasa.

 

Mawakin ya bayyana cewa zai haramta shan Giya ya halasta Shan Wiwi dan hana maza dukan matansu.

 

Ya kuma bayyana cewa zai tabbatar da samun wutar Lantarki da kuma samar da hadin kai tsakanin kabilu daban-daban na Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *