Sanata Shehu Sani yayi magana akan goyon bayan batanci da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron yayi ga Annabi Muhammad (SAW).
Sanata Sani yace duk wani aikin ta’addanci da aka yi a kasarsa da sunan Musulunti abin Allah wadai ne.
Sannan shima kuma goyon bayan batancin da shugaba Macron yayi ga Annabi(SAW) da kuma Musulunci abin Allah wadai ne.
Dear @EmmanuelMacron,any terrorists attacks or sabotage committed in France in the name of Islam is sheer madness and cruel evil that stands condemned.Your direct & implied support for actions that denigrated Muslims & desecrated Prophet Muhammad PBUH stands equally condemned.
— Senator Shehu Sani (@ShehuSani) October 26, 2020