fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ina jin dadin aiki na a kungiyar Arsenal>>Arteta yayi watsi da rade-raden cewa zai horas da Barcelona

Barcelona zata gudanar da zaben shugabancinta a ranar lahadi kuma dan takarar ta Joan Laporta wanda ake sa ran zai lashe zaben karo na biyu ya bayyana Arteta a matsayin kocin daya ke so ya maye mai gurbin Ronald Koeman.
Mikel Arteta ya kasance rainon Barcelona amma ya barta a shekara ta 2002 ba tare daya taba buga mata wasa ba, kuma ya samu ilimin kocin shine a wurin kocin City, Pep Guardiola wanda ya taba yiwa Laporta aikin koci a kungiyar Barcelona.
Amma Arteta yayi watsi da rahoton rediyon Catalan na cewa zai horas da Barcelona, inda yace ana yawan yin rade rade indan Barcelona zata yi zabe. Kuma shi ya mayar da hankulan shine wa aikin shi na Arsenal sannan yana jin dadin aikin.

Mikel Arteta responds to Barcelona speculation: I’m fully focused on managing Arsenal

Barcelona will hold its presidential elections on Sunday and candidate Joan Laporta, who is the favourite to be elected for a second stint at the Nou Camp, has reportedly identified Arteta as a potential replacement for current Barca boss Ronald Koeman.

 

Arteta was a product of Barcelona’s academy but left in 2002 without making an appearance for the club, and the 38-year-old also honed his coaching methods at City under former Barcelona boss Pep Guardiola, whom Laporta appointed in 2008.

 

But Arteta dismissed Catalan radio reports he could take charge of the Spanish giants, saying: “There is always going to be speculation when there are elections in Barcelona. “But I’m fully focused on the job that I have to do here. We have a lot to do and I’m really enjoying it.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *