March 1, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan takewa Masoyanta gaisuwar shiga sabon watan Maris. Ta saka wannan kayataccen hoton nata a ahafinta na sada zumunta. https://www.instagram.com/p/CL392Lgn9G6/?igshid=1wq0od40j7egy Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×