fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Inganta harka tsaro a makarantu yafi sauki fiye da biyan kudin fansa – Shehu Sani

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani a ranar Lahadi, ya ce inganta harka tsaro a makarantu da gina shingen kewaye ya fi sauki fiye da biyan kudin fansa.

Shehu Sani, wanda ya bayyana hakan a shafinsa na twitter domin nuna farin cikinsa game da sakin ‘yan matan makarantar Jihar Zamfara da aka sace, ya bukaci Gwamnonin Arewa da su kara himma don tabbatar da samun igantaccen tsaro a makarantu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *