fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Jami’an kiyaye hadura sun mayar da Naira 420,000 da suka samu ga iyalan mamaci

Jami’an Kiyaye hadura a jihar Ondo sun mayarwa da iyalin wanda ya rasu a wani hadari da ya faru Naira 420,000 da suka samu a jikin mamacin.

 

Kwamandan FRSC na yankin, Olusegun Aladenika ne ya bayyanawa kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN haka.

 

Yace wanda ya mutun sunansa Nnamdi Okoro kuma an samu iyalinsa aka mayar musu da kudin gaba daya bayan tantancesu.

 

The FRSC boss said the ghastly motor accident involving a green Toyota Picnic, with registration number BEN 417 CV, and a white Lexus RX 350 SUV, with registration number FKJ 788 GT, happened on Feb. 18 around 8.30 am at Akinfosile.

He added that the driver and a passenger in the Toyota Picnic died immediately.

The FRSC boss, who said that the crash occurred because of overspeeding, however, urged motorists to always be patient when driving on the highways in order to avert loss of lives and property.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *